Dalilin da ya sa muka amince da Hada-hadar Kirifto – SEC
Hukumar Sa-ido kan Hada-hadar Kuɗaɗe (SEC), ta jaddada cewa ta rattaba amincewa ga kamfanonin kirifto' biyu
Hukumar Sa-ido kan Hada-hadar Kuɗaɗe (SEC), ta jaddada cewa ta rattaba amincewa ga kamfanonin kirifto' biyu
Idris ya yi kira ga Ƙungiyar Ƙwadago da ta koma kan teburin tattaunawa tare da rungumar albashi mai ma’ana da ...
Ya ce hakan kaɗai ya haramta kwangilar, domin an bayar da kwangilar ga makusantan Shugaba Tinubu, ba bisa ƙa'ida ba.
Yayan sa mai suna Samuel Abbey ya ce an bindige shi a ƙofar gidan sa, wajen ƙarfe 9 na dare, ...
“Yanzu mafi karancin shekarun shiga jami’a shine 18 amma mun ga dalibai masu shekaru 15, 16 dake karatu a jami’a.
Ni da kai na na tuntuɓi waɗannan attajirai, kuma suka yi mana alƙawarin katange makarantu 100 kyauta a faɗin jihar ...
Adesina ya yi kira ga mutane da su ci gaba da ba jami’an tsaro baya domin samun nasara a yankin ...
“Babban martanin mu dole ne ya kasance sadaukarwa don kiyaye ƙa’idojin ‘yancin ‘yan jarida, ‘yancin faɗin albarkacin baki, da ‘yancin ...
Kowani mutum daya daga cikin mutum 35 din da sojoji suka ceto zai samu tallafin naira 100,000 daga gwamnati.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta soke zaben Gwamna Caleb Muftwang na Jihar Filato.