• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

KORONA: Mutum 749 suka kamu ranar Talata a Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
December 30, 2020
in Kiwon Lafiya
0
Yanzu za a shiga bala’in Korona gadan-gadan, ba a ga komai ba tukunna – WHO

Coronavirus Testing

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 749 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Talata sun nuna cewa Legas ta samu karin mutum –299, Filato-131, Kaduna-83, FCT-74, Kwara-35, Sokoto-26, Edo-18, Kano-17, Katsina-16, Delta-11, Nasarawa-10, Ondo-9, Bauchi-9, Rivers-5, Akwa Ibom-3, Jigawa-1, Osun-1, Ekiti-1.

Yanzu mutum 85,560 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 71,937 sun warke, 1,267 sun rasu.Sannan kuma zuwa yanzu mutum 12,356 ke dauke da cutar a Najeriya.

A ranar Litini, mutum 397 suka kamu a Najeriya, jihohin Legas, Kaduna, Filato, Adamawa, Rivers da Babban birnin Tarayya, Abuja ne suka fi yawan wadanda suka kamu.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 29,184, FCT –11,433, Oyo – 3,909, Edo –2,830, Delta –1,879, Rivers 3,403, Kano –2,216, Ogun–2,457, Kaduna –5,071, Katsina -1,618, Ondo –1,807, Borno –796, Gombe –1,272, Bauchi –978, Ebonyi –1,097, Filato – 4,755, Enugu –1,382, Abia – 983, Imo –748, Jigawa –396, Kwara –1,414, Bayelsa –519, Nasarawa –738, Osun –1,005, Sokoto –305, Niger – 410, Akwa Ibom – 434, Benue – 532, Adamawa – 391, Anambra – 308, Kebbi – 173, Zamfara –86, Yobe – 187, Ekiti –410, Taraba- 211, Kogi – 5, da Cross Rivers – 169.

Bayan haka gwamnan jihar Kogi yahaya bello ya soki yadda gwamnatin Najeriya ta ke biye wa kasashen duniya game da annobar Korona da ake fama da ita a kasar nan da duniya baki daya.

Gwaman Yahaya Bello ya ce bai ga dalilin da zai sa gwamnatin Najeriya ta rika kashe makudan kudade da sunan wai ana yaki da yaduwar korona a kasar nan ba.

” Idan ana sanyi a kasashen Turai da Amurka suna saka kayan sanyi mu kuma a kasar nan muna saka kaya wanda ba na sanyi ba. A najeriya fanka da AC muke sakawa saboda zafi. Menene zai sa dole sai yadda turawa suke so muma a wannan yankin za miu yi.

” Ba mu da cutar Korona a jihar Kogi saboda haka ba za mu kirkiro ta da karfin tsiya ba. Kuma mun yi wa mutane da dama gwaji a jihar mu, babu wanda aka samu ya kamu da cutar a jihar.Bamu da Korona wani ba zai zo ya hakikance ewa sai dole mun ce muna da masu cutar ba.

” Idan aka ce za a rika yi wa mutane Kulle, wato zaman gida dole, za a yi ta samun matsala, mutane za su rika mutuwa saboda wahala. Korona Kasuwanci ne kawai ake yi da ita wanda mu bamu bukatar irin wannan kasuwancin a kasar nan, kawai sai narka kudade kae yi da sunan wai dakile yaduwar Korona.

Gwamna Yahaya ya kara da cewa a yanzu haka ana cewa za a tara naira biliyan 540 don siyo maganin rigakafin cutar. wanda da ayyukan raya kasa aka saka wa da an samu ci gaba a akasar nan.

” Ina gina katafaren asibiti a jihar Kogi, mun kiyasta za mu kashe naira biliyan 4.6. Idan za a kashe wa kowacce jiha a kasar nan naira biliyan 10 akalla, don gina irin wannan asibiti, da mun ciwo karfin wahalhalun rashin lafiya da mutanen mu ke fama dashi maimakon muje mu siyo wa kan mu gaibi.

” Korona ko da magani ana warkewa idan dai ba wata matsala aka samu ba. Haka kuma Bankin Kasa ya bayyana cewa an kashe sama da naira Tiriliyan 3 wajen yaki da korona a kasar nan, wadannan kudade da ayyukan cigaba a ka yi a kasa da yafi.

Tags: HausakoronaNajeriyaPREMIUM TIMES
Previous Post

SUNAYE: Wayoyin da manhajar ‘WHATSAPP’ zai daina aiki a kan su daga ranar Juma’a

Next Post

Yadda jami’an tsaro suka fatattaki gungun barayin shanu suka kashe mutum 8 a hanyar Abuja-Kaduna

Yadda jami'an tsaro suka fatattaki gungun barayin shanu suka kashe mutum 8 a hanyar Abuja-Kaduna

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Peter Obi ya fice daga PDP
  • Ba mu yadda mu janye wa mutum ɗaya ba, a shiga filin daga a fafata kawai – Ƴan takarar gwamnan Jigawa
  • AN YANKA TA TASHI: A biya ni naira miliyan 21 kuɗin fom ɗin takarar gwamna da na siya a PDP – Ɗan takarar gwamna
  • ZARGIN ƘARFA-ƘARFA A SIYASAR ENUGU: Sanata Ekweremadu ya saka takalmin ficewa daga PDP zuwa APC
  • TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.