Masu mallakin manhajar ‘WhatsApp’ sun sanar cewa daga ranar Juma’a 1 ga Janairun 2021 manhajar WhatsApp zai daina aiki a kan wasu wayoyi.
Kamfanin WhatsApp ya ce zai yi haka ne domin wancakalar da tsofaffi wayoyi da ke aiki da wannan manhaja.
Ga jerin wayoyin:
· Apple iPhone 1-4
· Samsung Galaxy S2
· HTC Desire
· LG Optimus Black
· Motorola Droid Razr
· Duk wani waya da aka yi ya kafin 2010.
· Apple iPhone 4S
· iPhone 5
· iPhone 5S
· iPhone 6
· iPhone 6S
· Samsung Galaxy S3 da sabbi
· Samsung Galaxy Note
· HTC Sensation
· HTC Thunderbolt
· LG Lucid
· Motorola Droid 4
· Sony Xperia Pro da sabbi
Discussion about this post