• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari Travelling

    Duk da tsananin hare-haren da ya darkaki Najeriya a kwanakin nan Buhari zai waske taro Dakar

    An cika sansani uku fal da tubabbun ‘yan Boko Haram -Gwamna Zulum

    RUƊANI A APC: Gwamnan Neja, Bello ya ɗare kujerar Buni, Buhari ya bada umarnin Buni ya sauka daga shugabancin jam’iyyar

    IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi

    Barayi sun lalata tiransifoma 20 cikin makonni uku – Kamfanin Raba Wutar Lantarki

    SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: INEC za ta raba kayan aiki marasa hatsari daga Owerri

    ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

COVID-19: An sallami mutum bakwai a Legas

Aisha YusufubyAisha Yusufu
April 9, 2020
in Labarai daga Jihohi
0
Babajide-Sanwo-Olu

Babajide-Sanwo-Olu

Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu, ya bayyana cewa asibitin kula da masu fama da cutar coronavirus dake Yaba ta sallami mutum bakwai da suka warke daga coronavirus.

A yanzu dai adadin yawan mutanen da aka sallama a jihar Legas sun kai 39.

Sanwo-Olu ya fadi haka ne ranar Alhamis yana mai cewa an sallami wadannan mutane ne bayan saukin jikin da suka samu sannan da sakamakon gwajin cutar da aka yi musu sau biyu da ya nuna basa dauke da cutar.

“Daga cikin mutane bakwai din da aka sallama akwai mace daya da maza Shida.

“Daga cikin wadannan maza daya dan kasar Italiya ne sannan biyu daga kasar Ukraine suke.

Sanwo-Olu ya ce nan ba da dacewa ba ma’aikatar kiwon lafiya za su bi gida-gida domin yi wa mutane tambayoyi game da alamomin cutar.

Ya yi kira ga mutanen jihar da su ba ma’aikatan kiwon lafiya hadin kai a lokacin wannan aiki.

Mutum 145 ne suka kamu da cutar a jihar Legas inda 101 ke kwance a asibiti, 39 sun warke.

A Najeriya mutum 276 ke dauke coronavirus.

44 sun warke, 6 sun mutu.

Likitocin Kasar Chana da aka yi zawarcin su kasar nan sun Iso Najeriya.

Karamin Ministan Kiwon Lafiya, Olorunnimbe Mamora ya bayyana a taron Kwamitin Shugaban Kasa kana Coronavirus, cewa Likitocin hade da kayan aiki sun iso Najeriya domin taimakawa gwamnatin Najeriya aiki da take yi na dakile yaduwar cutar coronavirus.

Ministan Kiwon Lafiya Ehinare Osagie bai halarci taron ba, domin ya garzaya waje taran likitocin da kayan aiki.

Gwamnati tayi burus da kiraye kirayen da Likitocin Najeriya da ‘yan Najeriya cewa babu wani alfanu dake tattare da gayyatar likitocin Chana su garzayo kasar nan a wannan lokaci.

Idan ba a manta Ministan Lafiya Osagie Ehanire, ya bayyana cewa ba haka sakaka kawai Najeriya za ta bar likitoci da jami’an kiwon lafiyar da aka gayyato daga Chana su shigo kasar nan ba.

Ehanire ya ce suna sauka a filin jirgi za a yi wa kowanen su gwaji, ko da kuwa an gwada su can a baya kafin su baro Chana din.

Kungiyar Likitocin Najeriya da ma ‘yan Najeriya da dama sun yi tir da kokarin da gwamnati ke yi domin kawo likitocin daga Chana, da nufin su bayar da gudummawar shawarwarin yadda yadda yadda yadda a shawo kan Coronavirus a kasar nan.

Hukumar Kula da Cututtuka ta Kasa (NCDC), ta ce tawagar ‘yan Chana din su 18 ta kunshi likitoci, masana ki kwararru kan cututtuka, masu kula da majiyyata, kwararrun binciken magunguna da kuma manajojin kula da lafiya.

A na sa bangaren Sakataren Gwamnatin Tarayya, kuma Shugaban Kwamitin Shugaban Kasa Kan Coronavirus, Boss Mustapha, ya ce a daina fargabar zuwan wannan tawaga daga Chana, domin shawarwari kadai za su bayar ga likitocin mu, ba ayyukan wasu likitoci za a kwace a ba su ba.

“Ya kamata ma a lura cewa dokar Najeriya ba ta bai wa likitocin Chana zuwa su yi aikin kula da lafiya a kassr nan ba. Don haka a daina wata fargaba ko nukura. Shawarwari kadai za su rika bayarwa, a matsayin su wadanda suka yi gwagwarmayar dakile Coronavirus.

“A wannan yanayi da mu ke ciki na tashin hankali a duniya, babu kasar da za ta ki yarda a zo a taimaka ma ta domin shawo kan wannan annoba.” Inji Sakataren Gwamnatin Tarayya.

Tags: bakwaiHausaLabaraiLegasNajeriyaSanwo
Previous Post

CORONAVIRUS: ZAMAN GIDA DOLE: Hanyoyi biyar da ma’aurata za su bi idan ba a so ciki ya shiga

Next Post

CORONAVIRUS: Gwamna Bala ya warke

Next Post
Bala Mohammed

CORONAVIRUS: Gwamna Bala ya warke

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Dala ta ƙara kekketa wa naira rigar mutunci daidai lokacin tsadar kayan abinci
  • Duk da tsananin hare-haren da ya darkaki Najeriya a kwanakin nan Buhari zai waske taro Dakar
  • An cika sansani uku fal da tubabbun ‘yan Boko Haram -Gwamna Zulum
  • ABUJA TA DAGULE: Yadda ƴan bindiga suka fasa gidan yarin Kuje da bamabamai, suka kubutar da fursinoni
  • KATSINA BA DAƊI: Mahara sun buɗe wa tawagar Buhari wuta a yankin da su ka bingige Kwamandan ‘Yan Sandan Dutsinma

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.