COVID-19: An sallami mutum bakwai a Legas byAisha Yusufu April 9, 2020 Mutum 145 ne suka kamu da cutar a jihar Legas inda 101 ke kwance a asibiti, 39 sun warke.