GOBARA DAGA TEKU: Majalisar Legas ta yi fatali da sunayen kwamishinoni 17, bayan Musulman Legas sun yi ƙorafin danniya da wariya
"Babu wanda ya ba Musulmai ko sisi a lokacin zaɓe. Haka mu ka riƙa bi muna cewa a zaɓi APC ...
"Babu wanda ya ba Musulmai ko sisi a lokacin zaɓe. Haka mu ka riƙa bi muna cewa a zaɓi APC ...
Rikici ya na ƙara kunno kai tsakanin Kungiyar Malaman Addinin Musulunci ta Jihar Legas da kuma Gwamnatin Babajide Sanwo-Olu.
Ya kuma kara yin kira ga dalibai da su rika daure wa suna kai karar duk wanda ya ci zarafin ...
Kotun sauraren kararrakin cin zarafin mata da yara kanana dake Ikeja jihar Legas a ranar Laraba ta fara shari’ar dan ...
Gwamna Charles Soludo na Jihar Anambra, ya shawarci ɗaukacin ƙabilar Igbo mazauna Legas cewa su maida hankali wajen bunƙasa jahar ...
Rundunar ‘yan sandan dake jihar Legas ta kama wata mata mai tsohon ciki Eucharia Ndigwe mai shekara 34 bisa laifin ...
Segun ya amsa laifin da ake zargin sa dashi amma kuma ya roki kotu ta bashi dama domin yana kokarin ...
Wurin gaggawar ɗaukar babban bargon Tinubu domin ta wanke, Najatu ta haɗo da gwadon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na ...
Mun haifi yaya biyar tare inda daya daga cikinsu ya zo da nakasa a jikinsa amma Yusuf ya ki kula ...
An daidaita da fataken ƙwayoyin da NDLEA za a ƙwace wasu kadarorin su ɗungurugum, waɗanda su ka haɗa da mota ...