Babban Bankin Najeriya CBN ta soke lasisin Bankin Skye

0

A sabuwar sauyi da aka sanar yau Juma’a daga bakin babban bankin Najeriya, CBN, bankin ta soke lasisin bankin Skye.

A sanarwar, bankin Polaris ne za ta mallaki duka kadarorin bankin daga yanzu, sannan ita kanta bankin zata narke ta zama bankin Polaris.

Share.

game da Author