CBN ya umarci bankuna su ci gaba da amsar tsoffin takardun kuɗi, a kuma ci gaba da kashe su har zuwa 31 ga Disemba
Tun da aka rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a 2015, bai taɓa kin bin umarnin kotu ba ko kuma ya ...
Tun da aka rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a 2015, bai taɓa kin bin umarnin kotu ba ko kuma ya ...
An riƙa bada lamunin a ƙarƙashin wasu ƙananan bankunan tallafa wa masu ƙananan masana'antu, wato 'Microfinance Banks', wato MDBs.
Oby wadda ke goyon bayan takarar Peter Obi na LP, ta ce babu hujjar da zai sa ta zaɓi Atiku ...
Haka ma har rahoton ya ce CBN ya ce aƙalla amma sai daga naira 500,000 za a karɓa a hannun ...
Gwamnonin Najeriya sun ce CBN ya gaggauta janye wa'adin da zai daina amsar tsoffin kuɗi, a ƙyale kowa ya ji ...
Kakakin Yaɗa Labaran CBN Osita Nwasinobi ne ya bayyana wancan raddi na sama, a cikin wata sanarwa da ya fitar ...
Hakan na nuna cewa za a ci gaba da karba da kasuwanci da wadannan kudade har sai bayan kotun Koli ...
Mai Shari'a Eleojo Enenche ne ya bayar da wannan hukunci a ranar Litinin, a ƙarar da wasu jam''iyyun siyasa huɗu ...
A ranar Litinin EFCC ta bayyana damƙe wani manajan banki, saboda ya danƙare maƙudan sabbin kuɗaɗe, ya ƙi bai wa ...
Sun nuna masa tsoron cewa wahalar da jama'a ke ciki za ta iya shafar nasarar jam'iyyar su a zaɓen 2023.