Gwamnan jihar Kaduna ya nada sabbin akawun majalisun kananan hukumomin jihar Kaduna 23 kamar yadda ddokar jihar ta gindaya.
Idan ba a manta ba majalisar jihar Kaduna ta canza tsarin gudanar da mulki na kananan hukumomin jihar inda yanzu za a yi mulki ne kamar gwamna da majalisar sa.
Ko wace karamar hukuma tana da majalisa da ke da kakakin majalisar, wanda za a nada ne cikin kansilolin da aka zaba.
SUNAYE:
1. Aishatu Garba: Birnin Gwari LG
2. Grace Danladi: Chikun LG
3. Bashir Lawal Gangara: Giwa LG
4. Bashir Jafaru: Igabi LG
5. Isiyaku Abdullahi: Ikara LG
6. Doulima D. Gayya: Jaba LG
7. Helen Jogada: Jema’a LG
8. Mairo Mustapha: Kachia LG
9. Auwal Abdulrahman: Kaduna North LG
10. Halima Suleiman: Kaduna South LG
11. Jamila Abubakar: Kagarko LG
12. Yakubu Benjamin: Kajuru LG
13. Tina James Boda: Kaura LG
14. Musa Adamu: Kauru LG
15. Nuhu Lawal: Kubau LG
16. Dauda Muhammed: Kudan LG
17. Isa Sani: Lere LG
18. Ibrahim Mato: Makarfi LG
19. Mohammed K. Usman: Sabon Gari LG
20. Ubandoma Habiba: Sanga LG
21. Aisha Abdulkarim: Soba LG
22. Gloria Tambihi: Zangon Kataf LG
23. Hayatu Lawal Atiku: Zaria LG
Discussion about this post