• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    ‘Yan sanda sun damke dan shekara 30 din da ya nemi yi wa dattijiya mai shekaru 75 fyade

    Petrol Tankers

    ƊAN KUKA MAI JA WA UWAR SA JIFA: Ƙungiyar IPMAN ta ce ba za ta iya ci gaba da sayar da fetur a garuruwan yankin Igbo ba

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

A yi hattara da cutar sanyi ‘Gonorrhoea’ domin ba ta jin maganin yanzu- Inji kungiyar WHO

Aisha YusufubyAisha Yusufu
July 8, 2017
in Kiwon Lafiya
0
Doctors Testing

Doctors Testing

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta gargadi mutane da suyi kaffa-kaffa da kamuwa da cutar sanyi wato ‘Gonorrhoea’ domin yanzu fa bata jin magani.

Kungiyar WHO ta yi wannan shela ne don wayar da kan mutane sannan da tunashe su game da hadarin dake tattare da cutar musamman ganin maganinsa yayi wuya yanzu sannan kuma baya jin magani.

Ita dai wannan cutar sanyin da ake kira da ‘Gonorrhoea’ wata bacteria ce ke kawo ta mai suna ‘Neisseria gonorrhoeae ko kuma gonococcus’ wanda ke kama al’auran namiji ko mace.

Daya daga cikin alamonin cutar da ake iya gani idan an kamu shine yadda gaban namiji ko mace zai dunga fitar da farin ruwa wanda wata sa’an yakan yi wari sannan kuma an fi kamuwa da cutar ta hanyar saduwa da juna.

Kungiyar ta kuma gano a wani binciken da ta yi cewa a duk shekara mutane miliyan 78 na kamuwa da cutar; kasan Biritaniya kuwa ta ce kashi 10 bisa 100 sun kamu da cutar a shekaran 2015 sannan a kasar Faransa mutanen da ke aikata luwadi sun fi yawa cikin wadanda ke dauke da cutar a tsakanin shekarun 2013 zuwa 2015.

Kungiyar ta kara da cewa kasashen yankin Afrika sun fi yawa domin cikin mutane 10 mutum daya na dauke da cutar.

Kungiyar WHO ta bayyana wasu dalilan da ke kawo yaduwar cutar wanda ya hada da rashin amfani da kwarroro roba lokacin da za a yi jima’I da kuma rashin yin gwaji kan.

Kungiyar ta ce cutar sanyi na kawo rashin haihuwa ga namiji ko mace.

A yanzu haka kamfanonin sarrafa magunguna sun sarrafa magungunan cutar guda uku domin sun san cewa nan gaba cutar za ta fi karfin maganin Antibiotics din da ake amfani da shi wajen kawar da cutar.

Daga karshe wani jami’in kungiyar WHO Marc Sprenger, ya ce wannan magungunan da aka sarrafa din ba zai yi Kamari wajen hana yaduwar cutar ba domin likitocin na bukatan ingantantun na’urorin gwaji da kuma alluran rigakafin cutar domin hana yaduwar cutar.

Tags: AbujaCutaCutar Sanyi.GonorrhoeaHaijuwaHausaLabaraiPREMIUM TIMES
Previous Post

Amfani 15 da ganyen Lansuru ke yi a jikin mutum

Next Post

TAMBAYA: Kwanaki nawa ne ya hallata ayi Kasaru? Tare da Imam M Bello Mai-Iyali

Next Post
TAMBAYA: Yaya mallakar asusun Banki da ake kira ‘fixed deposit Acct’ yake a musulunci? Tare da Imam Bello Mai-Iyali

TAMBAYA: Kwanaki nawa ne ya hallata ayi Kasaru? Tare da Imam M Bello Mai-Iyali

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ‘Ga mu nan tafe, duk inda kuke za mu kutsa mu yi ragaraga da ku” – Sakon Buhari ga ‘yan bindigan da suka kai harin Shiroro
  • Wike ya nuna Ko-In-Kula ga tawagar sulhu da Atiku ya aika masa can kasar Turkiya in da yake hutu
  • RIKICIN PDP: Yadda ƙwararrun masu tsaron gida ke neman hana Atiku cin bugun ‘fanaritin sa’ na ƙarshe
  • TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su kai wa sojoji da mobal farmaki
  • ƘORAFE-ƘORAFEN MANYAN PDP KAN ATIKU: ‘Zan bi su gida-gida ina sasantawa da su’ – Inji Atiku

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.