Sakaci da shan maganin cututtukan dake kama al’aura na haddasa Kanjamau
Akan kamu da cutar sanyi ne ta hanyar jima’I, rashin tsaftace jiki musamman al’aura da amfani da bandaki mara tsafta.
Akan kamu da cutar sanyi ne ta hanyar jima’I, rashin tsaftace jiki musamman al’aura da amfani da bandaki mara tsafta.
Ita dai wannan cutar sanyin da ake kira da ‘Gonorrhoea’ wata bacteria ce ke kawo ta mai suna ‘Neisseria gonorrhoeae ...
Kungiyar ta ce cutar sanyi na kawo rashin haihuwa