Wasu dauke da bindiga sun kai hari Unguwan Apo dake Abuja

0

Wasu ‘yan fashi sun kai hari gundumar Apo da ke garin Abuja da daddaren yau.

Wani mazaunin gundumar Emeka yace ‘yan fashin sun kai farmakin ne da cikin daren nan inda sukayi ta harbi bindigogi a unguwan.

Ko da yake kafin su aikata abin da ya kawo su ‘yan sanda sun kawo dauki in da suka fatattaki barayin.

Share.

game da Author