Tunda ba ka yi nadama ba, mun kori ka kwata-kwata daga limancin masallacin Apo – Sanata Dansadau ga Sheikh Nuru Khalid
A cikin hudubar sa ta ranar Juma'a, Sheikh Khalid ya ce "Sharadin talakan Najeriya ya zama guda ɗaya kawai, ku ...
A cikin hudubar sa ta ranar Juma'a, Sheikh Khalid ya ce "Sharadin talakan Najeriya ya zama guda ɗaya kawai, ku ...
Ƴan Najeriya da dama sun nuna rashin jin daɗin su da dakatar da limamin masallacin Apo dake Abuja Sheikh Nuru ...
Kotu ta nemi a kamo su a gurfanar da su a ranar 25 Ga Fabrairu, 2019.
Sun kai farmakin ne a ranar 4 Ga Satumba, 2018.
A yau Alhamis ne aka gurfanar da Tsohon Sufeto Janar na ‘Yan sandan Najeriya, Sunday Ehinaro.
Bayan an gudanar da bincike akan mtumin, an gano cewa mazaunin unguwar Apo ne.
Ko da yake kafin su aikata abin da ya kawo su ‘yan sanda sun kawo dauki in da suka fatattaki ...