Kotu ta bada umurnin a killace uwargidan El-Zakzaky a wurin da ake kula da masu Korona
Falana ya ce a zaman da kotun ta yi ya gabatar da shaidu guda hudu wanda a ciki akwai likitocin ...
Falana ya ce a zaman da kotun ta yi ya gabatar da shaidu guda hudu wanda a ciki akwai likitocin ...
Duk da fim din bai fito ba, amma dai wani tsakuren minti 12 da aka watsa ya haifar da tashin ...
Jirgin El-zakzaky ya taso daga Indiya tun da misalin karfe 5 na yammacin Alhamis.
El-Zakzaky da matar sa Zeenata za su tafi asibitin Mandetta ne da ke New Delhi, na kasar Indiya.