‘Yan sakai 42 da ‘yan bindiga su ka kashe a Katsina, sun zama shahidai’ – Buhari
Buhari ya ce waɗanda 'yan bindigar su ka kashe, mun yi mutuwar shahada, tunda an kashe su a ƙoƙarin kare ...
Buhari ya ce waɗanda 'yan bindigar su ka kashe, mun yi mutuwar shahada, tunda an kashe su a ƙoƙarin kare ...
'Yan bindiga sun kashe mutum biyu a cocin Celestial dake kauyen Felele dake Lokoja a jihar Kogi ranar Lahadin da ...
Boko Haram sun kashe mutum hudu inda a ciki akwai babban limamin Gima dake kauyen Ngulde karamar hukumar Askira-Uba ranar ...
'Yan bindiga sun kashe 'yan sanda uku a New Haven dake karamar hukumar Enugu ta Arewa jihar Enugu.
Yanzu haka shi ma mahaifin sa, wanda dattijo ne mai shekaru 90, ya na cikin matsanancin halin jimamin abin da ...
Wani mazaunin kauyen Mansur Zainu ya ce wannan shine karon farko da mahara suka kawo hari wannan kauyen
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa ta ceto mutum sama da 3,000 daga hannun 'yan bindiga daga shekarar 2019 zuwa ...
Mazaunan kauyen sun ce 'yan bindigan sun kashe dagacen a wajen karfe 8 na dare a masallaci lokacin yana sallar ...
Muhammed ya ce tun da matarsa da yayansa suka dawo gida ya bar gidan da yake zama sannan ya dawo ...
Jaridar ta rawaito cewa 'yan bindigan na yi wa mata da 'yan mata fyade tare da yin garkuwa da mutane ...