El-Rufa’I ya ziyarci ‘yan majalisan dake wakiltar Kaduna a majalisar Tarayya
Za mu biya kowa albashin sa da duk wani alawus da ya kamata mu bashi.
Za mu biya kowa albashin sa da duk wani alawus da ya kamata mu bashi.
Gwamnati za tayi amfani da kudin wajen gyara manya da kananan tituna dake jihar.
PT: Kana ganin za ku iya cin zabe a 2019 kuwa?
Jam’iyyar ta sanar da haka ne a taron gangami na jam’iyyar da tayi jiya a garin Kaduna.