TAYA MURNA: Manyan Malaman Kaduna sun yi buɗe baki da sabonn gwamnan Kaduna, Uba Sani
Rukunin wasu daga cikin manyan malaman Kaduna sun yi buɗe baki da zaɓaɓɓen gwamnan Kaduna Sanata Uba Sani.
Rukunin wasu daga cikin manyan malaman Kaduna sun yi buɗe baki da zaɓaɓɓen gwamnan Kaduna Sanata Uba Sani.
Bayan haka zababben gwamnan ya yi wa mutanen Kaduna alkawarin yin adalci ga kowa da kowa harda wadanda basu zabe ...
Wannan na kunshe na acikin jawabin da yayi wa mutanen Kaduna a lokacin da yake amincewa da zaben sa da ...
A sakamakon da aka bayyana zuwa, APC, wato Uba Sani ya samu Kuri'u 78, 659 shi kuma Isah Ashiru ya ...
Sannan kuma ya ce duk wanda aka kora a jihar Kaduna zai dawo da su sannan waɗanda ba a biya ...
“A karamar hukumar Birnin Gwari na gina asibitin kula da mata tare da zuba kayan aiki na zamani.
Ina baku hakuri game da canjin kudi da ak yi, an yi shi ne don tattalin arzikin kasa ya bunkasa ...
Ya kamata majalisun jihohi, kananan hukumomi, sarakunan gargajiya da ‘yan kasa su hada hannu domin ganin an kawar da matsalar.
A yau Laraba ne aka yi muhawara tsakanin 'yan takarar gwamnoni na jihar Kaduna a dakin taro na Jami'ar Kaduna
A wani taro wanda dubban mata suka halarta tare da halarci sanata Uba Sani, shugabar jagorar matan Hajiya Rakiya