Ƴan shaye-shaye sun cinna wa taragon Jirgin Kasa biyu wuta a jihar Kwara
Sai dai kuma rundunar ƴan sanda jihar ta bayyana cewa kafin ƴan sanda suna isa wurin gayun sun arce.
Sai dai kuma rundunar ƴan sanda jihar ta bayyana cewa kafin ƴan sanda suna isa wurin gayun sun arce.
Amaechi ya bayyana haka a lokacin gagarimin taron kaddamar da bude masana’antar da ke Kajola, Jihar Ogun, a ranar Asabar ...
Amaechi ya ce wannan kokari da gwamnati ta yi na dan wani lokaci ne, domin magance matsalar cinkoson fasinjoji.
Manaja Adamu ya bayyana Jin dadin sa ga wannan himma da gwamnati ta yi.
Yace karamar kujera wanda take naira 600 ta koma 1,050, inda babban kujera kuma ta koma 1500 daga 900.