SANKARAU: Akalla mutane 5 ne suka rasa rayukansu a Abuja
Anyi wa yara sama da 17,000 rigakafin cutar dake garuruwan dake babban birnin tarayyan.
Anyi wa yara sama da 17,000 rigakafin cutar dake garuruwan dake babban birnin tarayyan.
Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Sokoto Balarabe Kakale yace cutar Sankarau ya yi sanadiyyar mutuwan mutane 21 a kananan hukumomi ...
Yace gwamnati tayi hakanne domin ganin an shawo kan cutar kafin ta yadu wadansu garuruwan.