Cutar Sankarau: Mutane 8 sun rasu a jihar Katsina
Mani ya ce sauran mutanen na kwance a asibitocin dake Mai’adua da Daura.
Mani ya ce sauran mutanen na kwance a asibitocin dake Mai’adua da Daura.
adadin yawan alluran da kasa Najeriya ta samu ya kai 500,000
Abin da ya fi daukar hankali tun bayan bullar wannan annoba da suka saba ji da gani shi ne sabuwar ...
Wani mazaunin unguwan mai suna Tony Isibon ya ce bashi da tabbacin cewa rigakafin daga gwamnati take.
Gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari yayi kira da a guje ma yi wa Allah laifi
A tsakanin watan Nuwamba zuwa Afrilu mutane da dama sun rasa rayukansu a dalilin yaduwar cutar.
A daina ganin cutar kanjamau a matsayin wani tsafi ne ko jifa.
Akwai wasu alamomi da yake nuna cewa mutum ya kamu da cutar.
Jihar zamfara ce ta ke da yawan wadanda suka rasu a dalilin cutar