Bakon Dauro: Za a yi wa yara allurar rigakafi a jihohi 19 na Arewacin Najeriya
Gwamnati za ta yi wa yara sama da miliyan 28 allurar rigakafi domin kare su daga kamuwa da cututtukan bakon ...
Gwamnati za ta yi wa yara sama da miliyan 28 allurar rigakafi domin kare su daga kamuwa da cututtukan bakon ...
A rika cin abincin da za su inganta kiwon lafiyar mutum.
Zama da shiri mataki ne da za ta taimaka wajen hana illar da wannan cutar ke yi.
" Mun gwada mutane 31 daga wadannan kananan hukumoni inda muka gano cewa mutane tara ne suka kamu da cutar ...
An yi kira ga iyaye su fito da 'ya'yan su.
Mutane takwas din da suka rasu kuwa ‘yan asalin kananan hukumomin Kaduna ta kudu, Kaduna ta Arewa, Igabi da karamar ...
Gwamnati ta lashi takobin ganin cutar bai ci gaba da yaduwa ba.
Mani ya ce sauran mutanen na kwance a asibitocin dake Mai’adua da Daura.
adadin yawan alluran da kasa Najeriya ta samu ya kai 500,000