RANAR AGAJI DA JINKAI: Gwamnati ta tallafa wa ‘yan gudun hijira 5,576 a Abuja
Kodinatan sansanin Jeoffery Bitrus ya mika godiyarsa a madadin mazauna wannan sansani ga minista bisa wannan tallafi da suka samu.
Kodinatan sansanin Jeoffery Bitrus ya mika godiyarsa a madadin mazauna wannan sansani ga minista bisa wannan tallafi da suka samu.
Karin abin haushi a cewar Janar, shi ne yadda ta ke neman yin biyu-babu, domin a da koyarwa ta ke ...
a wannan ‘yan kudi da Racheal ke samu ta ke taimakawa wajen ciyar da mahaifiyar ta da sauran biyan bukatun ...
Yanzu shekara ddaya da wata 5 kenan bamu ji daga gare sa ba kuma ma ba mu san inda yake ...
bayan an horas da su za mu basu kudade da kayan aiki domin fara sana’o'in su.