TONE-TONE DA BANKADE-BANKADE: Hadiza Bala ta karyata zargin ta bai wa kamfanin Dangote kwangila a boye
A raddin da ta maida, Hadiza ta ce babu yadda za a yi ta bayar da kwangila ba tare da ...
A raddin da ta maida, Hadiza ta ce babu yadda za a yi ta bayar da kwangila ba tare da ...
wani abu ba ne don wanda ya dauke ka aiki ya ce zai bincike ka, idan har ya fahimci ta ...
Sai kuma Mataimakin Daraktan Harkokin Shari'a na Ma'aikatar Harkokin Sufuri ta Kasa a matsayin Sakataren Kwamitin Bincike.
An shafe shekaru tun bayan hawan gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.
Hadiza Bala ce Shugabar Hukumar Lura da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA).
Daga nan sai ya nemi da a gaggauta binciken shin har yanzu kudaden sun a a hannun NPA, ko kuwa ...
An yi wani zama inda Intels ta ce matsala babba a CBN ita ce idan kudi sun shiga, ba a ...
Gwamnatin Najeriya ta soke dadaddiyar kwangilar da aka bai wa Intels, kamfanin Atiku
Hadiza ta fadi haka ne da hira da tayi da gidan Jaridar Daily Trust.