KAKUDUBAR HUKUMAR NDDC: Minista Akpabio ya musanta zargin ya toshe bakin Minista Malami da Dala Milyan 5
Kabilar Ijaw sun rika yin zanga-zanga, bayan cire dukkan shugabannin hukumar da Shugaba Buhari ya yi, aka bar Akwa shi ...
Kabilar Ijaw sun rika yin zanga-zanga, bayan cire dukkan shugabannin hukumar da Shugaba Buhari ya yi, aka bar Akwa shi ...
Daga nan sai yayi tsokaci game da yadda cin Hanci Da Rashawa, satar kudin al'umma da ya kanannade hukumar NDDC.
Podei ya fadi haka ne da yake amsa tambayoyin 'yan majalisa a majlisar tarayya ranar Litini.
Shugaban rikon Daniel Pondei ya yanke jiki ya dadi bayan an jefa masa wata tambaya da yake kokarin bada amasar ...
'Yan sanda na farautar ta bisa zargin yi wa w.ani kage da kazafi.
shugaban kungiyar Sarah Anogwi, ta bayyana cewa ganin irin girman wannan zargi, kamata yayi minista Akpabio ya gaggauta yin murabus ...
Me ya sa bai fadi wa Duniya cewa na sharara masa mari ba a gidan holewar sa dake Apo, Ni ...
Ma'aikatar Neja-Delta da Akpabio ke shugabanci dai ita ce ke kula da ayyukan Hukumar NNDC.
Shugaban Riko Pondie da mukarraban sa sun amsa gayyatar Kwamitin Bincike na Majalisar Dattawa a ranar Alhamis.