BIDIYO: Yadda shugaban riko na hukumar NDDC, ya yanke jiki ya fadi a zaman kwamitin majalisa

0

Shugaban riko na hukumar raya yankin Neja-Delta, ya yanke jiki ya fadi a dakin kwamitin majalisar tarayya da yake amsa tambayoyin badakalar da ta kanannade hukumar NDDC.

Shugaban rikon Daniel Pondei ya yanke jiki ya dadi bayan an jefa masa wata tambaya da yake kokarin bada amasar ta.

Gaba daya dai sai kallo kuma ya dawo kansa inda aka ciccibe shi maza-maza a ka garzaya dashi asibiti.

Share.

game da Author