Akpabio ya shirga ƙarya, Naira biliyan 2 kacal Tinubu ya ba kowace jiha, ba Naira biliyan 30 ba – Gwamna Makinde
Makinde ya ƙaryata Akpabio a ranar Alhamis, yayin ƙaddamar da katafaren masallacin biliyoyin kuɗaɗe a garin Iseyin.
Makinde ya ƙaryata Akpabio a ranar Alhamis, yayin ƙaddamar da katafaren masallacin biliyoyin kuɗaɗe a garin Iseyin.
Ortom ya ce G5 ba su yi nadamar goyon bayan Tinubu a zaben 2023 kuma za su mara masa baya ...
Oluwo na Iwo, Abdulrosheed Akanbi, ya yi kakkausar suka ga tsohon shugaban kasar kan abinda ya yi wa sarakunan.
A akwatin zaɓe mai lamba 01 a Mazaɓa ta 11 da ke kan titin Abayomi cikin Ibadan, APC ta samu ...
Dukkan gwamnonin huɗu sun isa a cikin motar bas mai launin baƙi, inda taron ya samu halartar ɗimbin magoya baya ...
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya nuna goyon bayan sa ga Fulani makiyaya, wadanda ba su tayar da zaune tsaye ...
Gwamnatin jihar Oyo ta soke zangon karshe na makarantun jihar.
Cikin fushi Florence ta ce abinda gwamnatin jihar Oyo ta yi yayi matukar bata mamaki da takaici.