Hukumomin Yaki Da Rashawa sun kasa bayyana dukiyar da suka kwato -Saraki
Yayi wannan bayani ne a wurin wani taron da ya jibinci dokar hana cin hanci da rashawa a Majalisar Tarayya.
Yayi wannan bayani ne a wurin wani taron da ya jibinci dokar hana cin hanci da rashawa a Majalisar Tarayya.
Bukola Saraki ne ya bayyana haka a ranar Talata, inda ya ce za a fara zaman a ranar 28 Ga ...
Ya umarci Mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda Joshak Habila, da ya tabbatar da maida wa gwamnan jami’an tsaron sa.
Wasu tsirarun mutane suna gudanar da zanga-zangar kira ga shugaban kasa ya sauka daga kujerar mulkin Najeriya a Abuja.
Sanatar wadda ta fito daga Lagos, ta ce dokar daukar aikin dan sanda ta nuna bambanci ga mata.
Dino Melaye ya firgita, bayan INEC ta sa ranakun yi wa Sanatan kiranye