BAYA TA HAIHU: Majalisar Dattawa ta ƙara yi wa Ƙudirin Gyaran Dokar Zaɓe wata Kwaskwarima
A yanzu an amince kowace jam'iyya ta zaɓi gwanayen ta bisa tsarin 'yar tinƙe, ƙato-bayan-ƙato ko zaɓen game-gari.
A yanzu an amince kowace jam'iyya ta zaɓi gwanayen ta bisa tsarin 'yar tinƙe, ƙato-bayan-ƙato ko zaɓen game-gari.
An yi niyyar kashe waɗannan maƙudan kuɗaɗe ne a Shirin Samar da Ruwan Sha Tsaftatacce a Birane da Karkara (SURWASH)
Ya ce Majalisar Zartaswa ta amince da biyan kudin da kuma gamsuwa da ayyukan da suka ce sun yi.
Ya ce kamata ya yi kowace jiha a ce sanata daya ne zai wakilce ta. Sannan kuma dan majalisar tarayya ...
Abin da mu ka tattauna da Buhari
Wata Kungiyar Kare Dimokradiyya ce mai suna LEDAP ta shigar da kara tun a ranar 14 Ga Satumba, 2018.
CAN ta ce idan aka yi haka, to an gyara kuskuren rashin yin raba-daidai din mukaman siyasa a tsakanin addinai ...
Hatta su kan su wadanda aka ce su za a zaba din (Sanata Ahmed Lawan da Hon. Gbajabiamila), ba a ...
Dama kuma Lawan ya nema a 2015, amma bai samu ba, sai aka zabi Sanata Bukola Saraki.
Abin da ya sa shugabannin Arewa ke tsoron sake fasalin Najeriya