TALLAFIN FETUR: Najeriya na asarar naira 202 a kowace litar fetur ɗaya, naira biliyan 400 kenan a wata – Kyari
Shugaban NNPCL Mele Kyari ya ce a duk wata Najeriya ta na kashe fiye da naira biliyan 400 wajen biyan ...
Shugaban NNPCL Mele Kyari ya ce a duk wata Najeriya ta na kashe fiye da naira biliyan 400 wajen biyan ...
Ɗan Majalisa Sergius Ogun, ɗan PDP daga Ogun, ya karanto amincewa da buƙatar bai wa NNPC wa'adin watanni biyu ɗin.
Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta kori ƙarar da dakataccen Mataimakin Kwamishinan 'Yan Sanda Abba Kyari ya maka Hukumar NDLEA.
Muhammad Nur ya ce idan ma ta kama, wasu lokutan har rakiya jami'an NDLEA ke yi wa dillalan ƙwayar". Haka ...
PDP ta yi wannan kira ne cikin wata nasarwar da Kakakin Yaɗa Labarai Kola Ologbondiyan ya fitar ranar Alhamis, a ...
Ya ce Hushpuppi dai ya ga hotunan shi Kyari ɗin a shafin sa na Facebook, ya na sanye da kayan ...
Ya rika tafiyar da rayuwar sa wajen sayen komai Mai tsadar gaske a duniya, tare da rika bayyana dukiyoyin da ...
NNPC ya ce a yanzu Najeriya ba ta da karfin da za ta iya kashe makudan kudaden da za ta ...
Ya ce a halin yanzu irin yadda cutar korona ke kara kamari, za a iya sake wata shekara daya cur ...
Wannan zafafan kalamai sun tashi hayaniya a kasar nan, har Ganduje ya gaggauta tsige shi.