Babbar Kotun Tarayya ta bayar da belin dakataccen ɗan sanda, Abba Kyari da ya tsere tun bara.
Ana tsare da shi saboda zargin safarar muggan kwayoyi.
To amma kuma an bayar dha belin a wata tuhumar zarge-zargen bayyana kadarori a wata mota kotu.
Wannan ya nuna ba za a sallame ba, saboda akwai shari’ar zarge-zargen hada-hadar muggan kwayoyi a kan sa.
Mai Shari’a James Omotosho ya dankara masa sharɗɗa masu tsanani.
Ba za a fita da shi ba sai lokaci da aka sallame daga shari’ar zarge-zargen hada-hadar muggan kwayoyi. Ko kuma ranar da wancan alqali ya bada belin sa.”
A cikin wannan sabuwar shari’ar, ana zargin Abba da ‘yan’wan sa biyu da kasa bayyana abubuwan da suka mallaka.
An bayar da belin sa a milyan 50 da mutane biyu masu tsaya masa.
Kafin haka, an bayar da belin ‘yan’uwan sa.
Mai Shari’a Nwete kuwa, ya hana belin Abba Kyari a shari’ar zarge-zargen hada-hadar muggan kwayoyi.
Discussion about this post