KWALERA: Cutar Amai da Gudawa ta kashe mutum 3,604 a Najeriya a shekarar 2021
Hukumar NCDC ta bayyana cewa cutar kwalera ta yi ajalin mutum 3,604 a shekarar 2021 a Najeriya.
Hukumar NCDC ta bayyana cewa cutar kwalera ta yi ajalin mutum 3,604 a shekarar 2021 a Najeriya.
Daga ranar 21 ga Nuwamba 2021 mutum 3,566 ne suka mutu daga cikin mutum 103,589 da ake zargin sun kamu ...
Duk da haka hukumar ta ce an samu ragowa yaduwar cutar a mako na 44 da mako na 43 Wanda ...
Samar wa mutane musamman a yakin karkara tsaftataccen ruwan sha zai taimaka wajen hana bullar cutar a jihar
Babu gaskiya a cikin wannan magana, jita- jita ce kawai ake ta yadawa wai kwalera ta bullo a Abuja.
Ahmed Lawal ya aika da magani asibitin Gashuwa.
An yi wa yaran alluran ne a karo na faro da na biyu.