Dino Melaye ya garzaya Kotun Koli
Ya na so Kotun Koli ta hana INEC ci gaba da yi wa Dino Melaye shirin kiranye.
Ya na so Kotun Koli ta hana INEC ci gaba da yi wa Dino Melaye shirin kiranye.
Hukumar Zabi ta sa ranar yi wa Dino Melaye kiranye
hukumar na sanarwa cewa a ranar Litinin, 18 Ga Satumba, 2017 za ta sake tsara sabon jadawalin ranakun da za ...
Ba dole bane sai hukumar zabe ta sanar da Dino kamar yadda ya bukata.
Dino Melaye ya firgita, bayan INEC ta sa ranakun yi wa Sanatan kiranye
Hukumar ta ce za ta fara duba takardun da kuma fara aiki akai daga ranar 3 ga watan Yuli.