SATAR JARABAWA: Dubban daliban da suka zauna jarabawar UTME ba za su samu sakamakon su ba – Shugagan JAMB
Dubun daliban da zauna jarabawar UTME, ta shiga jami’o’i, wadda aka gudanar kwanan baya, ba za su samu sakamakon suba.
Dubun daliban da zauna jarabawar UTME, ta shiga jami’o’i, wadda aka gudanar kwanan baya, ba za su samu sakamakon suba.
Ya yi kira ga kwararrun ‘yan jarida su maida hankalin su kan matsalar da musulmin Tafawa Balewa ke ciki.
Ya ce masu dauke da satifiket na bogi sun yi yawa a cikin gwamnati da wadanda ba su jarabawa bane ...
Wani jami’in hukumar da baya so a fadi sunan sa ya bayyana haka wa PREMIUM TIMES ranar Juma’a a Abuja.
Oloyede ya yi tir da yadda wasu jami’o’i ke daukar dalibai fiye da yadda ka’ida ta ce a dauka.