Ɗan ƙabilar Igbo ne zai shugabanci Najeriya bayan na kammala wa’adi na – Alƙawarin Atiku
Atiku ya sha wannan alwashin a taron sa da shugabannin PDP na yankin Kudu maso Gabas da aka yi a ...
Atiku ya sha wannan alwashin a taron sa da shugabannin PDP na yankin Kudu maso Gabas da aka yi a ...
Sanata Uba Sani ya kai ziyarar musamman ga shugabannin ƙabilar Igbo mazauna garin Kaduna ranar Talata.
Bulalar Majalisar Dattawa, Orji Kalu ya bayyana cewa ƙabilar Igbo na su da wata damar yin shugabancin Najeriya a zaɓen ...
Kalu ya yi wannan kalami a Ƙaramar Hukumar Umunneochi, inda ya ce za a kakkaɓe duk wani mai kawo wa ...
Rahotanni sun tabbatar ana sayar da gas daga naira 850 duk lita ɗaya, wasu wuraren kuwa naira 900 su ke ...
Masu yin sharhi na ganin wannan hadewa zai iya yin tasiri matuka ganin dukkan su ƴan siyasan na da mabiya ...
MASSOB ta yi wannan kakkausan bayani ne a cikin wata sanarwa da shugaban ta Uchenna Madu ya sa wa hannu ...
Ya ce tunda ba su ganin daraja da mutuncin yankin Kudu-maso-gabas, ballantana har su yi adalci su bar wa yankin ...
Sannan kuma basaraken ya zargi Igbo da hana sauran ƙabilun ƙasar nan mallakar filaye da kantina a kasuwar Anacha.
Shugaban kungiyar ƴan kabilar Igbo mazauna yankin Arewa Chief Chi Nwogu ya ce wannan shawara ce wanda gabaɗayan su suka ...