‘Saboda ni ɗan ƙabilar Igbo ne ya sa Tinubu ba ya so na’ – in ji Cubana
Cubana ya bayyana haka ne a yayin wani shiri na kai tsaye da Habeeb “Peller” Hamzat a ranar Talata da ...
Cubana ya bayyana haka ne a yayin wani shiri na kai tsaye da Habeeb “Peller” Hamzat a ranar Talata da ...
Alƙalin Alƙalan Jihar Anambra, Onochie Anyachebelu, shi ne ya rantsar da Soludo tare da karɓar rantsuwar aiki da ta
Sai dai hukumar JAMB ta mayar da martani a yayin da take amsa tambaya daga PREMIUM TIMES a ranar Laraba ...
Iwuanyanwu ya mutu a ranar 25 ga Yuli, kafin a fara zanga-zanga. Kuma sai da ya yi kira gare su ...
Basarake Asadu wanda kuma shi ne Sarkin Edem-Ani Ogwugwu da ke cikin Ƙaramar Hukumar Nsukka ta Jihar Enugu
Kakakin Ohanaeze Ndigbo, Chiedozie Ogbonnia ne ya furta wannan kalami a cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar Litinin.
Taron dai an yi shi ne a ƙarƙashin sabon Shugaban Ƙungiyar Ohanaeze Ndigbo na Duniya, Emmanual Iwuanyanwu.
Wannan ce tambayar da a kullum na ke yi wa kai na. Saboda akwai haƙƙi a kan mu na habaka ...
Ndigbo ta ce masu yaɗa ji-ta-ji-tar maƙaryata ne, kuma zubar wa kan su da ƙabilar Igbo ƙima da mutunci.
Mene ne zai ci gaba wanda Buhari ya fara in banda mayar da ƙabilar Igbo saniyar ware da nuna masu ...