IDAN KURA NA MAGANIN ZAWO: Wata ƙungiyar matan Igbo ta yi alkawarin sheƙa wa Yahaya Bello ƙuri’u miliyan 25 a zaben 2023
Wannan kuwa ba wani abin mamaki ba ne, domin ya nuna rashin ƙabilanci a gwamnatin sa ta jihar Kogi, saboda ...
Wannan kuwa ba wani abin mamaki ba ne, domin ya nuna rashin ƙabilanci a gwamnatin sa ta jihar Kogi, saboda ...
Ina roƙon Shugaban Ƙasa ya yi alfarmar cewa idan ya saki Kanu, ni da kai na zan sa masa takunkumin ...
Tsohon shugaban majalisar dattawa Anyim Pius Anyim ya bayyana cewa ko da tsarin karba-karba ko babu zai yi takarar shugaban ...
A rana mukan yi cinikin Naira 10,000 sannan a duk ranar da ba mu yi aiki ba mukan yi asarar ...
A ranar Litinin ne Ofishin Antoni Janar ya gyara tuhume-tuhume da Gwamnatin Tarayya ke yi wa Kamu, daga biyar zuwa ...
Ortom ya yi wannan ƙarin bayani a Makurɗi, lokacin da ya ke duba aikin yi wa Gidan Gwamnati kwaskwarima.
Elkana ya ƙara da cewa ƴan sanda sun yi nasarar kama su ne sakamakon wani dogon bincike da suka yi.
Wike ya yi sanarwar dage dokar-ta-baci da ya kafa a wasu yankunan Fatakwal.
Sun game kai sun kori Jonathan, yanzu kuma Daura na yi wa yankin kudu kwalelen wanda zai shugabanci Najeriya a ...
Ya ce ya na matukar godiya ga Buhari da Manyan Jigogin Rundunar 'Yan Sanda da har suka yi tunanin kafa ...