FCT ABUJA: Minista Wike zai fatattaki masu kasa kaya gefen titi da masu karakainar tallace-tallace
Saboda irin su infoma ne na 'yan fashi. Su na zaune ƙarƙashin 'yar laima duk su na lura da shige-da-ficen ...
Saboda irin su infoma ne na 'yan fashi. Su na zaune ƙarƙashin 'yar laima duk su na lura da shige-da-ficen ...
Gwamnatin Buhari ta ciwo bashin dala miliyan 460 daga Chana cikin 2010, a lokacin tsohon Ministan Harkokin Kuɗaɗe na lokacin
A daidai saura kwanaki 10 a yi zaɓen shugaban ƙasa, akwai muhimman batutuwa 10 da ya kamata a sani dangane ...
Shugaban ya ce hukumar tasa ta ɗauki ma'aikatan wucin-gadi isassu kuma ta horas da su domin zaɓen.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta himmatu sosai wajen ganin an samu ƙarancin yara waɗanda ba su zuwa makaranta a ...
Udeala mai shekaru 58 ya ce makiyaya sun kawo masa cikas a gona sosai, har ta kai a daminar bana ...
Kakakin Yada Labarai na ’Yan Sandan FCT, Meriam Yusuf, ta fitar da wannan sanarwa a ranar Lahadi a Abuja.
Sun bayyana cewa za su tafi yajin aikin ne, saboda an ki yin amfani da dokar wadda za ta amfani ...
Haka kuma a cikin wadannan jimillar kudaden an hada har da wanda Hukumar Babban Birnin Tarayya (FCT) ta kinkimo a ...
Gwamna Ganduje ya ce gwamnati ta yi haka ne domin a tilasta wa mutane bi da kiyaye dokokin korona a ...