Yara miliyan 13.2 ne basu zuwa makaranta a Najeriya – UBEC
Sannan ya kara da ba kasar shawara kan ware wa fannin kiwon ilimi na kasar.
Sannan ya kara da ba kasar shawara kan ware wa fannin kiwon ilimi na kasar.
‘Tsoffin ‘yan alewa ba su iya ceto Najeriya, sai matasa sabbin-yanka-rake.”
“Ba za mu iya kula da tsaron kasa mai fadi kamar Najeriya daga Abuja ba.
Ta kuma kara da cewa maganin ya rage yawan kwayoyin cutar kanjamau a jinin ta daga 450,000 zuwa 40,000.
Janar Sani fadi hakanne a wata sako ta musamman daga babban hafsan sojin, janar Buratai wanda ya saka wa hannu.