TASHIN-TASHINA: Amurka na bibiyar yadda Sanata Buruji Kashamu ya san za a kai harin 9/11
Cikin 2015, Amurka ta nemi Najeriya ta aika mata da Kashamu, amma wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta hana.
Cikin 2015, Amurka ta nemi Najeriya ta aika mata da Kashamu, amma wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta hana.
" Maharan sun kashe limaman cocin biyu Joseph Gor da Felix Tyolaha da wasu mutane 13."
" Babu wani rai da aka rasa a wannan yamutsi."
Sama da mutane 10 ne suka rasa rayukansu a hare-haren da Boko Haram suka kai Maiduguri
Kwamitin masallacin sun yi gargadin yada jita-jita akan abun da ya faru cewa jami’an tsaro kasan sun fara bincike akai.