ZABEN EKITI: An yi rugurugu da gwamna Fayose a karamar hukumar sa
Fayemi na jam'iyyar APC ya samu kuri'u 13,863, PDP kuma 11, 456.
Fayemi na jam'iyyar APC ya samu kuri'u 13,863, PDP kuma 11, 456.
Ya kuma mika ta’aziyyar sa iyalai da abokan aikin ‘yan sandan nan bakwai da wasu mahara suka bindige a Galadimawa, ...
Mahmood Adamu da ake zargin ya sace wayar kanin Nura Adamu ne da Hussaini Adamu kamar yadda 'yan sandan suka ...
A yau babu wanda ya san takamaimen yawan al’ummar Najeriya.
Shi dai Patrick Ben ya amsa laifin sa a gaban alkali.