TA KWAƁE WA TINUBU: Ba mu ba Tinubu, Peter Obi za mu yi – Kungiyar Afenifere
Afenifere ta ce dalilin da ya sa ba zata yi wa Tinubu aiki ba shine ganin idan ya yi nasara ...
Afenifere ta ce dalilin da ya sa ba zata yi wa Tinubu aiki ba shine ganin idan ya yi nasara ...
Shugaban Afenifere, Ayo Adebanjo ne ya yi wannan bayanin a ranar Litinin a wani taron haɗin kan ƙabilu dangane da ...
Saboda ba za mu manta da cewa Buhari ya yi alkawari cikin 2011 ba, wanda ya ce idan ya samunshugabancin ...
Masu garkuwan sun tattare wasu motocin a wannan hari.
Sun harbi Olakunri da hakan yayi sanadiyyar rasuwarta.