• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari Travelling

    Duk da tsananin hare-haren da ya darkaki Najeriya a kwanakin nan Buhari zai waske taro Dakar

    An cika sansani uku fal da tubabbun ‘yan Boko Haram -Gwamna Zulum

    RUƊANI A APC: Gwamnan Neja, Bello ya ɗare kujerar Buni, Buhari ya bada umarnin Buni ya sauka daga shugabancin jam’iyyar

    IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi

    Barayi sun lalata tiransifoma 20 cikin makonni uku – Kamfanin Raba Wutar Lantarki

    SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: INEC za ta raba kayan aiki marasa hatsari daga Owerri

    ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

TADA ZAUNE TSAYE: Kada ma Buhari ya yi tunanin shirya zaben 2023 ba tare da Sabon Kundin Tsarin Mulki ba – Kurarin Afenifere

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 1, 2021
in Manyan Labarai
0
HADIZA BALA: Yadda Buhari da Amaechi suka karairaya dokar yadda ake tuhuma da dakatar da jami’in gwamnatin Tarayya

Kungiyar Kare Muradun Yarbawa Zalla, wato Afenifere, ta shawarci Shugaba Muhammadu Buhari cewa ya fito da sabon Kundin Tsarin Mulkin Najeriya, kafin ya gudanar da zaben 2023 tukunna.

Afenifere ta ƙara da cewa matsalar rashin tsaron da ake fama da ita za ta iya zama musabbabin tarwatsewar Najeriya, idan gwamnatin tarayya ba ta yi wani ƙoƙarin a zo a gani ba.”

Shugaban Afenifere, Ayo Adebanjo ne ya yi wannan bayanin a ranar Litinin a wani taron haɗin kan ƙabilu dangane da makomar zaben shugaban kasa na 2023, a Abuja.

Taron da gamayyar ƙungiyoyin YOTSI, ACF, Afenifere Group, Ohanaeze Ndigbo, YCE, NEF ne su ka shirya shi.

A wurin taron dai shugabannin bangarorin ƙabilu daban-daban sun yi kakkausan jawabai.

A wurin taron ne Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa, Audu Ogbe ya bayyana cewa ‘yan Arewa su gaggauta ƙaurace wa jihohin ƙabilar Igbo.

ACF ta ce ‘yan Arewa su yi kaffa-kaffa da shiga garuruwan Igbo, ta ce da haka Yaƙin Basasa ya soma.
Kungiyar Dattawan Arewa ta nuna kakkausan gargaɗi da bacin rai dangane da kisan ‘yan Arewa mazauna kudancin ƙasar nan, musamman a Kudu maso Gabas da ke yi.

ACF ta ce ya kamata ‘yan kudu su sani cewa wannan mummunar turba da su ka ɗauka, ba za ta haifar wa ƙasar nan baki ɗaya ɗa mai ido ba, domin ya kamata su tuna cewa fa da haka ne Yaƙin Basasa ya barke.

Yaƙin Basasa ya barke tsawon watanni 30, daga 1966 zuwa 1970, bayan kisan shugabanni ‘yan Arewa, su marigayi Abubakar Tafawa Balewa, Sardauna Ahmadu Bello da wasu manyan sojojin Arewa.

Shugaban Ƙungiyar Dattawan Arewa, Audu Ogbeh ne ya bayyana haka a ranar Litinin, inda ya yi tofin-Allah-tsine kan kisan Ahmed Gulak da aka yi a Imo, sannan ya shawarci ‘yan Arewa su ƙaurace wa zuwa jihohin ƙabilar Igbo, sai fa idan tafiyar ta dole ce babu wakilci.

Ogbeh ya tuna yadda Shugabannin Ƙungiyar Masu Hada-hadar Dabbobi da Abinci ta Najeriya (AUFCDN), sun shiga yajin aiki saboda hare-haren da aka riƙa kai masu a kudancin ƙasar nan a lokacin watannin baya.

“Idan kun tuna, Kungiyar Dattawan Arewa ta ACF ce ta lallashi Kungiyar Masu Safarar Abinci da Dabbobi (AUFCDN), ta janye yakin aikin kai abinci jihohin kudu cikin watan Fabrairu, domin yin amanna da ɗayantakar Najeriya dunƙulalliyar ƙasa ɗaya.

“A ranar 30 Ga Mayu, an bindige ɗaya daga cikin shugabannin Arewa a cikin Owerri, kan titi, babban birnin Jihar Imo. Kuma an zargi ‘yan iskan IPOB/ESN ne da aikata wannan kisan-gilla, kamar yadda su ke kan aikatawa, domin neman kafa ƙasar Biafra.

“A kan haka ACF na yin kakkausan gargaɗi ga duk wani ɗan Arewa kada ya niƙi gari ya tunkari Kudu maso Yamma. Idan ma zai je, to a auna mahimancin zuwan bisa sikelin mahimmancin rayuwar sa tukunna.

“Mu na yi wannan gargaɗin ne domin tuna wa jama’a cewa Yaƙin Basasa na 1966 ya samo asali kuma ya barke har tsawon watanni 30 zuwa cikin 1970. Kuma ya haddasa mutuwar dubun dubatar mutane da jefa miliyoyin mutane cikin azabtacciyar walaha, kunci, yunwa da cuce-cuce.”

Daga nan ACP ta yi kira ga jami’an tsaro su gaggauta kamo dukkan masu hannu a kisan Ahmed Gulak domin a hukunta su daidai irin laifin da su ka aikata.

“Rayukan ‘yan Arewa da na sauran ‘yan Najeriya na da tsada, daga yau ACF ba za ta sake zura ido ko ta gi shiru ba waɗansu tantagaryar ‘yan iska na kashe mutane ba ji ba gani ba.” Inji Audu Ogbe, wanda ya riƙe muƙamin Ministan Harkokin Gona tsakanin 2015 zuwa 2019. A hannun sa Minista Sabo Nanono ya gaji muƙamin.

Tags: AbujaAfenifereBuhariHausaLabafaiNews
Previous Post

KISAN GULAK: ACF ta ce ‘yan Arewa su yi kaffa-kaffa da shiga garuruwan Igbo, ta ce da haka Yaƙin Basasa ya soma

Next Post

Zan maida hankali wajen inganta rayuwar sojojin Najeriya – Janar Faruk, BHSN

Zan maida hankali wajen inganta rayuwar sojojin Najeriya - Janar Faruk, BHSN

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KOWA TA SA TA FISSHE SHI: Ƙoƙarin haɗewar LP da NNPP ya kakare, Peter Obi zai bayyana mataimakin takarar sa ranar Juma’a
  • ‘Da gangar aka bari ƴan bindiga suka kai harin gidan yarin Kuje, saboda na yi ta faɗin hakan zai auku – Mamu
  • Ƴan bindiga sun babbake cibiyoyin kiwon lafiya sun yi dalilin dole aka rufe wasu 69 a Katsina
  • Dala ta ƙara kekketa wa naira rigar mutunci daidai lokacin tsadar kayan abinci
  • Duk da tsananin hare-haren da ya darkaki Najeriya a kwanakin nan Buhari zai waske taro Dakar

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.