RAƊAƊIN TSADAR RAYUWA: ‘Yan Najeriya sun fi ‘yan kowace ƙasa a duniya kashe kuɗaɗe wajen sayen abinci – Rahoto
Farashin kayan abinci sai ƙara hauhawa ya ke yi, a gefe ɗaya kuma samu na ƙara rayuwa, riba kuma ta ...
Farashin kayan abinci sai ƙara hauhawa ya ke yi, a gefe ɗaya kuma samu na ƙara rayuwa, riba kuma ta ...
Amma abin takaici, an bar asusun ajiyar rarar dukiyar Najeriya na waje da dala biliyan 34 kacal a cikin sa.
Cimakar mutanen karkara kamar gwaza, dankali, zogale da sauran su ne ake gwagwagwar saye a kullum
Sama da Alhazai 52,000 suka yi kwanakin Mina, rabe a jikin rumfuna a wajen Allah-Ta'ala sannan kuma ba a bsu ...
A wannan shekarar burin mu shine mu tallafawa akalla Musulmai 1,000 da nauin abinci daban-daban.
NBS ta yi wannan bayanin a cikin rahoton ta na Jadawalin Alƙaluman Farashin Abinci da Masarufi na watan Oktoba, 2022.
Abincin da ake saffawa daga shinkafa shi ne aka fi yi a Najeriya, kamar wanda ake sarrafawa daga alkama irin ...
Daga Fabrairu zuwa Agusta 2022, bayan Kazeem ya rufe gidan biredin sa, an rufe dubban gidajen biredi a faɗin ƙasar ...
Lokacin da korona ta ɓarke, ta shafi komai har da farashin kayan abinci, ga shi kuma bayan wannan har yanzu ...
Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ce ya sanar cewa za a yi taron ne domin bijiro da hanyoyin rage tsadar ...