SHARI’AR NEMAN CIRE GANDUJE DAGA SHUGABANCIN APC: Kotun Tarayya ta sa ranar fara sauraren ƙorafin shugabannin APC reshen Arewa ta Tsakiya
Mai Shari'a Inyang Ekwo ya ce a ranar 13 ga Yuni ɓangarorin biyu kowane zai yi wa kotu cikakken bayanin ...
Mai Shari'a Inyang Ekwo ya ce a ranar 13 ga Yuni ɓangarorin biyu kowane zai yi wa kotu cikakken bayanin ...
Gwamna Abba Kabir-Yusif na Kano ya umarci sarakuna biyar da aka tuɓe su fice daga fadar su cikin sa'o'i 48.
Gwamnatin su Ganduje ce ta lalata makarantun nan kowa ya yarda. Amma fa an zaɓi wannan gwamnati domin ta gyara ...
Mazauna Tudunwadan Ɗankadai sun shafe shekaru da dama suna fama da tsananin rashin ruwan sha.
A halin da ake ciki kuma, a cikin kasafin kudin shekarar 2024, an ware sama da Naira biliyan 3.72 don ...
A cikin bidiyon, Ɗanbalki ya yi barazanar shirya tarzomar da za ta hargitsa Kano, har sai an kai ga kafa ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ce ta fara gudanar da binciken bayan sun samu rahotan bacewar wasu yara.
Sannan kuma ita kanta kotun ta ce wata jam'iyya bata da hurumin bincikar matsayin ɗan takarar wani jam'iyya.
Dederi ya ce wannan abu da Kotun Ɗaukaka Ƙara ta fitar kuma ta damƙa masu a rubuce, zai ƙara masu ...
Dubi da karin kasafin Naira biliyan 82, kasafin shekarar 2023 na jihar yanzu ya kai Naira biliyan 350.