JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama
Mazauna yankin sun ƙara da cewa maharan sun kwashi mutane da dama ciki har da 'yan Chana, su ka arce ...
Mazauna yankin sun ƙara da cewa maharan sun kwashi mutane da dama ciki har da 'yan Chana, su ka arce ...
Garkuwa da mutane a Najeriya musamman yankin Arewa ya yi tsanani da a kullum sai an samu rahoton an sace ...
Wani manomi mai suna Musa Fatuk ya ce suna da yawan gaske idan ba noma suka yi ba yaya za ...
Wasu ƴan ɗaurin aure sun faɗa hannun ƴan bindiga a hanyar dawowa daga Sokoto wajen ɗaurin auren abokin su.
Maharan sun yi garkuwa da matan tsohon Akanta-janarɗin jihar Abu – Bello Furfuri a wanna dare na Lahadi da suka ...
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Geoffrey Ogbonna ya sanar da haka a garin Umuahia ranar Litini.
Ƴan Bindiga sun kai farmaki garin ne da misalin karfe 10 na dare inda suka daddatse hanyoyin shiga garin.
Kwamishinan ya aika da ta’aziyar sa ga iyalan ‘yan sanda uku da suka mutu a dalilin wannan arangama.
Dutsen Reme Low-Cost Funtua, Gozaki dake Kafur da Dan Rimi na daga cikin wuraren da 'yan bindiga suka kai farmaki.
Sanarwar ta ce a cikin kuɗin kwangilar akwai ladar biyan yadda za a yi wa jami'an tsaron Najeriya horon yadda ...