‘Yan sanda sun kashe masu garkuwa da mutanen da suka buwayi mutane a Abuja
Adejobi ya ce dakarun sun kashe maharan a maboyar su dake Gitata a hanyar Keffi da Gidan Wire dake jihar ...
Adejobi ya ce dakarun sun kashe maharan a maboyar su dake Gitata a hanyar Keffi da Gidan Wire dake jihar ...
Tashar Nagulle na cikin Ƙaramar Hukumar Batsari, yankin da kwanan baya 'yan bindiga suka afka wa sansanin sojojin da ke ...
Maharan na yawan saka wa kauyuka harajin dole sannan idan suka basu iya biya ba sai su shigo su kashe ...
Lokacin da sojoji suka isa dajin Gundumi su na kashe 'yan bindiga ba ji ba gani, masu yawan su duk ...
Jami’in sojan ya kara da cewa a yayin samamen, sojojin sun kwato bindiga kirar AK 47 guda daya da harsasai.
Majiya mai suna Musa Umar, ya shaida wa manema labarai a ranar Laraba cewa 'yan bindigan sun bindige dakarun maharba ...
Yayin da jami’an tsaron ke gudanar da bincike a daji ne suka tsinci gawar mutum uku da babur daya na ...
Ya ce ‘yan sandan sun kama mutumin bayan sun hadu da wani mutum da dan fashi ya buge da guduma ...
Yahaya ya ce dakarun sun kama wadannan mutane bayan rundunar ta samu bayanan siri game da aiyukan da su.
Zan iya tabbatar da cewa an sace dalibai biyar amma an kama wani da ake zargin yana da hanna a ...