Barno ta rusa shugabannin kananan hukumomin jihar
Kwamishinan kananan hukumomin jihar Zanna Usman ne ya sanar da hakan a garin Maiduguri.
Kwamishinan kananan hukumomin jihar Zanna Usman ne ya sanar da hakan a garin Maiduguri.
Maryam ta kware a harkar ado bayan gogewa da tayi a harkar fina-finan Hausa.
Kungiyoyi da dama sun nuna rashin amincewarsu da shirin zanga-zangar da mawakin ya shirya.
Alkalin kotun da ya yanke wannan hukunci ya ce umurnin shugaban kasar Donald Trump ya sabawa tsarin mulkin kasar.
Kungiyar tace zata fito ranar 5 da 6 ga watan Faburairu.
Kwamishina Abbey, ya ce jami'ansa sun kama mutanen ne a hanyarsu na zuwa kauyukan.
Yace dukkansu 'ya'yan jam'iyyar APC ne da suka gaji da yi mata bautar da babu riba.
Nelson Paul, Bulus Jatau, Adamu Umar, Mohammed Jori, Abubakar Mohammed, da sauransu ne aka Kama.
Tuface ya shirya wata zanga-zanga domin nuna bacin ransa da kira ga gwamnati da ta kawo wa mutane dauki akan...
Rabiyu Yusus Manri - yayi kira ga gwamnati da kara wadata manoma da taki. Y ace hakann ezai sa a...