Muna rokon gwamnati da ta gaggauta samar wa ‘yan Najeriya sauki akan matsanancin tsadar abinci da ake fama dashi a kasa

0

A wannan makonne gwamnatin tarayya ta kafa wata kwamiti domin ta binciko hanyoyin da za ta bi domin samar da sauki akan matsanancin tsadar abinci da mutane ke fama dashi.

Mun tambayi masu karatu a shafin mu na sadarwa ta Facebook (https://www.facebook.com/premiumtimeshausa/) da su ba gwamnati shawara akan hakan.

Mafi yawa daga cikin masu karantu sun goyi bayan wannan kokari na gwamnati kuma da yawa daga cikinsu sun yi kira ga gwamnati da ta gaggauta duba wannan matsala domin samar wa mutanen Najeriya sauki na wahalar matsanancin tsadar abinci da ake ciki.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102146863240859&include_parent=false“>Aminu Garba Adam ya shawarci gwamnati da ta kara yawan tallafin da take ba kamfanonin da suke sarrafa musamman shinkafa a kasa Najeriya.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102965643158981&include_parent=false“>Kamilu Attahiru ya zargi hau-hawan farashin akan rufe iyakokin kasa Najeriya da gwamnati tayi.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102969229825289&include_parent=false“>Prince Faisal ya shawarci gwamnati da ta fara nomawa da shigo da abincinta domin siyar wa mutane a farashin da ya kamata.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102477366541142&include_parent=false“>Rabiyu Yusus Manri yayi kira ga gwamnati da kara wadata manoma da taki. Y ace hakann ezai sa a sami sauki akan hakan.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102113246577554&include_parent=false“>Nasir Mustapha Na farko gwamnati ta dawo da tallafin taki ko kuma ta samar da taki mai araha domin babu yadda zakayisi taki 11,000 aci kuma abinci bazaiyi tsada ba.Abu na 2 gwamnati ta samar da abinci mai araha ta siyar ga talakawa

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102126909909521&include_parent=false“>Muhammad Tahir To Abu Na Farko Dai Gwamnati Ya Kamata Ta Samar Da Kayayyakin Aikin Noma Na Zamani Da Takin Zamani Da Ta Irin Shuka Ingantacce Da Magun Gunan Gwari Da Tallafin Kudi Ga Manoma, Domin Mutukar Akwai Wadatar Abu To Bazai Yi Tsada Ba! Na Biyu A Samar Da Hukumar Kula Da Farashin Kayayyaki Acikin Kasa, Wacce Zata Dauki Alhakin Duba Kasuwanni Da Shagonan Sayar Da Kayayyakin , Na Uku Abar Yan Kasuwa Su Shigo Da Kayan Abinci Da Makamantan Su Ta Haka Za A Ringa Sayan Na Gida Da Na Waje Wanda Kaga Yafi Sauki Shine Zaka Saya!

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102128283242717&include_parent=false“>Hussaini Mohammadu F Muhammadu Abun yi anan shine? Ahana dukkan eyan kasuwa fitar da abinci daga arewa xuwa kudu? Domin mu nan adamawa kullum sai tralar tafita da amfanin gona ixuwa kudu tsabagen mugunta na eyan kasuwan mu. Ina fatan Allah yataya Riqo. Ya bada sa’a wa wannan gumnatin.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102093566579522&include_parent=false“>Danlami Siniya Gyallesu Zaria Ni A Gani Na shawarata ga yan-wannan kwamiti da mukkadashin shugaban kasa ya kafa shine Dole su Duba Haraji da Gwamnati ke Dorawa kayayyakin masarufi sannan a sake Duba yadda Babban Banki Najeriya yake canzar da farashin Dala sannan Dole wannan kwamiti ya ba Gwamnati shawara Domin farfado da Hukumar Nan ta kayyade farashin kayayyaki Domin A zahirin Gaskiya akwai wasu yan-kasuwa da Babu Allah a cikin zukatansu yadda Gwamnati ta zuba musu ido suna cin karensu Babu Babbaka wannan abu sam Baiyi Dai-dai ba Daga karshe muna addu’ar Allah yasa wannan mataki da Gwamnati zata Dauka ya zama shine sanadiyyar kawo sasauci a kasuwannin mu Ameen.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102117219910490&include_parent=false“>EngHassan Mohammed nishawara akan ya rage kayakin misali malamin pramary kwatakwa albashinsa bai wuche dubu she uku ba 13000 to ko bai wuche kudin rabin shinkafa ba tayaya xai rayu atakaice bakudin siyan kayan miya, bakudin magarantan yara, bakudin siyan tufafin kada na yaranka damatan ka dasauransu allah yajera najeria.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102125456576333&include_parent=false“>Abubakar Malami Shawarina anan shine akula da wadannan matsaloli, sannan a magance su 1, karancin takin zamani 2, tsadar takin zamani 3, haraji mai yawa da ake karba a kasuwannin. Idan an magance wadannan matsaloli sannan sai abi wadannan matakan 1, tallafawa manoma da bashi mai sauki 2, tallafamusu da kayan ainki gona irin na zamani 3, samar musu da iri mai kyau a farashi mai rahusa 4, kara wayar da kan mutane akan muhimman cin noma 5, akuma wayar da mutane akan muhimman jin tausayi ta yadda manomi zaina tausayin mai sayan kayan shi, bayan gomnati ta tausaya mishi. wannan duka bazai yuba har sai ansamu hadin kan gomnatin tarayya, jahohi, da kananan hukumomi, da aiki tukuru ba dare ba rana. Nakarshe a tattauna da manoma kana da ankasuwan domin jin ina matsolin suke don a magance su. Allah yakarawa kasar mu albarka da wadata, ya kara taimakon shuwagabannin mu akan adalci da tausayi.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102477366541142&include_parent=false“>Rabi’u Yusuf Manra Kasu ranshin adalci nacikin abunda ke kawo hauhawan farashi dalili kuwa kasa lrinsu saudiya sukan sawo kayan masarufi daga wata kasa suzo sukarya farashin sa don yankasa sujidadi ldan yan kasuwan su suna saida kaya kan dubu goma susai gwamnati sai susaida takwas kaga aitalaka zaisamu sauki

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102199856568893&include_parent=false“>Ibrahim Isah hakika mun gamsu, to amma ni shawarata Akan haka shine . na farko suji tsoron Allah. na biyu su sani cewa an wakilcesu ne dan gano meke sa hauhawar farashin kayan bukatun yauda kullum. karya zamana suzo su sha shayi su koma insunyi haka sunci amana fatanmu shine su tsaya kai da fata suyi gaskiya acikin aikinda aka sakasu.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102422559879956&include_parent=false“>Musa Shitu Dole sai gwamnati tasayi amfanin gona ta kuma sami yan kasuwa masu gaskiya tabasu farashe mai sauki dakuma doka mai tsanani akan duk wanda yasaba wannan farashen na gwamnati misali a basu akan naira dubu biyar ace susayar naira dubu biyar da dari biyu kuma asamasu ido.

https://www.facebook.com/plugins/comment_embed.php?href=https%3A%2F%2Fwww.facebook.com%2Fpremiumtimeshausa%2Fphotos%2Fa.439652846156934.1073741828.436155586506660%2F1102074863248059%2F%3Ftype%3D3%26comment_id%3D1102128919909320&include_parent=false“>Aliyu Abubakar Gaskiya itace kamar yanda wasu sukace yawancin kayayyakin nan daga ketare ake shigo dasu kuma dollar ake amfani ake siyosu in anaso kaya su sakko dole babban banki Nigeria yakoma ba yankasuwa farashin dola Wanda gomnati takayyade tunda wasu kayayyakin baa yinsu kosaidasu a Nigeria mafi yawanci akasashen waje ake sayosu

Share.

game da Author