Shahararriyar ‘yan wasan fina-finan Hausa kuma gwanar ado Maryam Booth ta ce ” Ni Ba na yin ado domin ni ce adon da kanta.”
” I don’t do fashion, I am fashion.”
Maryam Booth ta fadi hakanne a shafinta na Instagram da ta saka wata sabuwar hoto na ta.
Maryam ta kware a harkar ado bayan gogewa da tayi a harkar fina-finan Hausa.