TAKARAR GWAMNAN KADUNA: Uba Sani ya mika fom din takara ga uwar jam’iyya
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin Kaduna, Mohammed Sani Dattijo ya janye wa sanata Uba Sani.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin Kaduna, Mohammed Sani Dattijo ya janye wa sanata Uba Sani.
Kasashen duniya na yaba masa sannan na bugun kirji da shi a matsayin mutum na farko mai irin wannan kishi...
Kungiyoyin sun bayyana dalilin yin haka cewa wai Jonathan shugaba ne nagari mai kishin kasa da ya cancanci ya dawo...
Sai dai bayan haka sanata Kabiru Marafa ya sanar cewa an riga malam masallaci ne amma har yanzu basu koma...
A dalilin haka ne ya sa kungiyar malaman suka ce ki dai gwamnati ta amince da zaɓin su ko kuma...
Ina da yaƙini da tabbacin cewa zan lashe zaɓen fidda gwani, lallai ina da wannan yaƙini, ina tabbatar muku da...
Saboda ganin arhar takarar a bana, wasu na ganin bari su yi wa shugaban hukumar tayi shima ya tsinduma kawai...
Ashiru ya ce dalilin matsalar rashi tsaro da rarrabuwar kai a jihar Kaduna ya sa an samu koma baya a...
A sako da ya saka a shafin sa ta tiwita kan hakan, Jibrin ya ce zai sanar da jam'iyyar da...
Wani mazaunin Damri Mu'azu Damri ya shaida wa waklilin mu cewa sun kan mai uwa dawabi ne duk wanda kwanandhi...